iqna

IQNA

Tehran (IQNA) majalisar koli ta musulmin Najeriya ta fitar da bayani kan halin da ake ciki da kuma yadda ya kamata musulmin kasar su gudanar da bukukuwan salla a cikin irin wannan lokaci.
Lambar Labari: 3485026    Ranar Watsawa : 2020/07/27